FASSARAR WAƘAR HAMARI ADHURI KAHANI


🎷🇮🇳🎸🇳🇬🎸🇮🇳🎸🇳🇬🎸🎷

👨🏻‍🎤ARIJIT SINGH FANS NIGERIA👨🏻‍🎤

🎷🇮🇳🎸🇳🇬🎸🇮🇳🎸🇳🇬🎸🎷

KE GABATAR MUKU DA SHIRIN 

🎡🎤🎧🎡FASSARAR WAƘOƘIN ARIJIT SINGH🎡🎤🎧🎡

Tare da

•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•
 

FASSARAR WAƘAR HAMARI ADHURI KAHANI (Title Song)

Waƙa: Hamari Adhuri Kahani (Title Song)

Fim: Hamari Adhuri Kahani

Harshe:  Hausa

Shekara: 2015

Sauti: Jeet Ganguly

Rubutawa: Rashmi Singh

Kamfani: Sony Music

Rerawa: Arijit Singh

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman


• Paas Aaye…  Dooriyaan Phir Bhi Kam Na Hui

Duk da cewa kin matso kusa da ni, nisan (da ke tsakaninmu) bai gushe ba. 

• Ek Adhuri… Si Hamari Kahani Rahi…

Labarin soyayyar mu bai cika ba. 

• Aasmaan Ko Zameen, Ye Zaroori Nahi, Jaa Mile… Jaa Mile…

Ba lallai bane koda yaushe sai sama ta haɗu da ƙasa. 

• Ishq Saccha Wahi, Jisko Milti Nahi Manzilein… Manzilein...

So na haƙiƙa shi ne so wanda bai kaiwa zuwa ga bigirensa. 

• Rang Thhe, Noor Tha, Jab Kareeb Tu Tha

Akwai kaloli, akwai sheƙi, yayin da kike tare da ni. 

• Ek Jannat Sa Tha, Yeh Jahaan…

Duniyar nan kamar aljanna ta ke. 

• Waqt Ki Ret Pe, Kuch Mere Naam Sa

A kan rairayin lokaci, wani abu mai kama da sunana. 

• Likh Ke Chhod Gaya, Tu Kahaan…

Ki ka rubuta sannan ki ka ɓace ki ka barni a baya. 

• Hamari Adhuri Kahani… (x4)

Labarin mu ba cikakke bane. 

• Khushbuon Se Teri, Yunhi Takra Gaye…

Ban san ta yaya ba, na ci karo da ƙamshinki. 

• Chalte Chalte, Dekho Na, Hum Kahaan Aa Gaye…

Kalli irin nisan tafiyar da nayi yayin da nake tafiya. 

• Jannatein Agar Yahin, Tu Dikhe Kyon Nahin

Idan har nan aljanna ce, me ya sa na kasa gano ki a ko'ina? 

• Chaand Suraj Sabhi, Hai Yahaan…

Rana da wata duka suna nan. 

• Intezaar Tera, Sadiyon Se Kar Raha

Ina ta jiranki tsawon shekaru. 

• Pyaasi Baithi Hai Kab Se Yahaan…

Ina ƙishirwar cikewarsa (labarin) 

• Hamari Adhuri Kahani… (x4)

Labarin mu ba cikakke bane. 

• Pyaas Ka, Ye Safar, Khatam Ho Jayega…

Wannan tafiyar ta kauda ƙishirwata dai kusa ƙarewa. 

• Kuch Adhura, Sa Jo Tha, Poora Ho Jayega…

Ba da jimawa ba abinda bai cika ba zai cika. 

• Jhuk Gaya Aasmaan, Mill Gaye Do Jahaan

Samaniya ta ranƙwafa duniyoyin sun baɗu. 

• Har Taraf Hai Milan Ka Samaa…

Duk inda ka duba, taron jama'a ne. 

• Doliyan Hain Saji, Khushbuein Har Kahin

An ƙawata kayan adon, ƙamshi sai tashi ya ke yi a ko'ina. 

• Padhne Aaya Khuda, Khud Yahaan…

Ubangiji ma da kansa ya zo ya karanta wannan. 

• Hamari Adhuri Kahani… (x4)

Labarin mu ba cikakke bane.


©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
    +2348185819176
Haimanraees@gmail.com 
Post a Comment (0)