FASSARAR WAƘAR ROZANA

Fassarar Waƙar Rozana

Waƙa: Rozana

Fim: Naam Shabana

Harshe: Hausa

Shekara: 2017

Sauti: Shashwat Sachdev

Rubutawa: Manoj Muntashir

Kamfani: T-Series

Rerawa: Shreya Ghoshal

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 


• Tere Haathon Ki Taraf, Mere Haathon Ka Safar

Tafiyar hannuwana zuwa naka ta na ci gaba. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Teri Aankhon Se Kahe, Kuch Toh Meri Nazar

Idanuwana suna amfani da kallonka suna cewa wani abu. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Rozana Main Sochun Yahi

Na kan yi tunanin hakan kullum. 

• Kahaan Aaj Kal Main Hoon Laapata

A ina na ɓace ne kwana biyu? 

• Tujhe Dekh Loon Toh Hansne Lage

Idan na ɗan ganka, to 

• Mere Dard Bhi Kyun Khamakhaan

Hatta raɗaɗin da nake ji sai ya fara murmushi ba tare da dalili ba. 

• Hawaon Ki Tarah, Mujhe Chhu Ke Tu Guzar

Kamar iska, taɓa ni ka tafi. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Tere Haathon Ki Taraf, Mere Haathon Ka Safar

Tafiyar hannuwana zuwa naka ta na ci gaba. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Inn Aankhon Se Yeh Bata, Kitna Main Dekhoon Tujhe

Ka kalli idona ka faɗa min adadin kallon da nake yi maka. 

Hey… Aaa…

• Inn Aankhon Se Yeh Bata, Kitna Main Dekhoon Tujhe

Ka kalli idona ka faɗa min adadin kallon da nake yi ma ka. 

• Reh Jaati Hai Kuch Kami, Jitna Bhi Dekhoon Tujhe

Koma wani irin kallo zan yi maka ba zai wadatar ba. 

• Rozana Main Sochun Yahi

Na kan yi tunanin hakan kullum. 

• Ke Jee Lungi Main, Bagair Saans Bhi

Cewa zan iya rayuwa ko babu numfashi.

• Aise Tu Mujhe Milta Rahe Agar

Idan ka ci gaba da haɗuwa da ni irin haka. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Tere Haathon Ki Taraf, Mere Haathon Ka Safar

Tafiyar hannuwana zuwa naka ta na ci gaba. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Yun Aa Mila Tu Mujhe, Jaise Tu Mera Hi Hai

Ka zo ka same ni kamar kai nawa ne kaɗai. 

• Aaram Dil Ko Jo De, Woh Zikr Tera Hi Hai

Ambatonka shi kaɗai ne ke kwantar da zuciya. 

• Rozana Main Sochun Yahi

Na kan yi tunanin hakan kullum. 

• Ke Chalti Rahe Baatein Teri

Cewa ina ma zantukanmu ba za su ƙare ba. 

• Aate Jaate Yunhi, Mere Liye Theher

Duk sanda ka zo wucewa, ka tsaya domin ni. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum. 

• Tere Haathon Ki Taraf, Mere Haathon Ka Safar

Tafiyar hannuwana zuwa naka ta na ci gaba. 

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum.

• Rozana, Rozana

Kullum, kullum.


•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176 

Post a Comment (0)