SHAFIN MA'AURATA


SHAFFIN MA'AURATA
WhatsApp or Telegram
*08133484236*
*07082477554*

*SIRRIN SAMUN NI,IMA DA AYA*
by ```Auwal Azare```

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacin, sanin kowane babban darajar mace awajen kwanciya da miji shine gyaran jiki kuma ni,ima na kan gaba, komai mace keyi abayan ni,ima ne tana rasa ta komai zatayi abanza ne, to wannan yana daga cikin dalilin kawo wannan sirrin wanda muka samosa daga AYA,

*Aya* wanda turawa suke fada mata (tiger nuts) bayan ana amfani da ita wajen warkarda cututtuka ana aiki da ita a wajen abinci na yauda kullum, haka zalika sirrin karawa mace ni,ima ne, mace wanda take amfani da ita bata zama a bushe,

*Aya* wanda ake jikawa ta dade ita ake cewa ayar ruwa, wannan ana saka mata dabino me kyau a markada sannan a zuba ruwan kwakwa da zuma anasha safe da yamma, zai bawa mace ni,ima da sha'awa a duk lokacinda tasha,

*Aya* wanda akeyin garinta akesha da nono ko madara kuma ana soyata ne sama sama sai ahada da gyadar mata da 'ya'yan kargo da asuwakin mata ayita dakawa ana tankadewa sai yayi laushi sosai shine ya kammala.
Post a Comment (0)