SABON HAƊIN KANUNFARI


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Sabon Hadin Kanunfari_*

Yar uwa wannan hadin yana saukar da ni'ima sosai abun sai wanda ya gwada, zaki ga kamar kina yoyan fitsari ne, ashe ni'ima ne amma baya zuwa sai idan sha'awa ta taso ma mutum ko idan ana wasa na ma'aurata.

Idan kina so ki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kanunfari
* Nonon shanu
* Garin ridi
* Zuma
*Bayani;* Zaki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba Zuma a ciki, bayan kin sauke, sai ki sami garin ridi ki zuba ki hada da nonon shanu mara tsami ki gauraya idan ya huce sai ki sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)