HAƊIN ƊANYEN ƘWAI


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Danyan Kwai_*

Yar uwa wannan hadin yana daga cikin hadin da ake kira sha yanzu maganin yanzu, domin in dai zaki dunga sha zaki yadda gabanki zai kasance cikin damshi da naso.

Yar uwa in kina so ki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Danyan kwai
* Madarar ruwa (peak)
*Bayani;* Zaki samu gwangwani daya da kwai sai ki samu abun zubawa sai ki fasa kwai dinki sai ki zuba a ciki sai ki dauko madararki ki zuba a akan kwai din ki ta buga har sai ya daina kumfa sai ki sha, ki dunga shan wannan hadin lokaci lokaci.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)