Hadith of the day


* *_DAGA_* *_TASKAR_** *_MANZON_ _ALLAH_* ( *ﷺ*):
02-12-1441/ 23-07-2020

 *Maudu'i* : Falala da ayyukan da ake so ayi a goman zul-hijjah. 3 cikin 10.
°
°
Manzon Allah( ﷺ )yace:"Babu wani aiki mafi tsarki a wajen Allah, kuma mafi girman lada, fiye da alherin da akayi a kwanaki goman zul-hijjah"
``[Irwa'ul Galil; 3/398`]
~~
••• *_رب زدنا علما_* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Post a Comment (0)