YADDA AKE SO A WANKE GABA BAYAN HAILA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake So A Wanke Gaba Bayan Gama Al'Adah_*

Yar uwa ya zama wajibi ki gyara gabanki domin gaba yana tara datti lokacin al'ada yana da kyau ki yi wannan hadin don kawar da dattin da kuma sama kanki kamshi.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
✫ Ganyen magarya.
✫ Miski.
✫ Bagaruwa kadan.
✫ Kanunfari.
*Bayani;* Zaki hada su guri guda sai ki tafasa idan Ya dan huce sai ki samu detol kadan ki zuba a ciki sai ki shiga ciki ki zauna.

*_Bayan Nan Sai Ki Samu_*
● Zuma.
● Miski.
Kiyi inserting
matsi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)