HAƊIN GANYEN MAGARYA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Ganyen Magarya_*

Yar uwa wannan hadin yana matukar mahimanci wajen matse gaban mace kuma yana kawar datti dake cikin gaban, saboda gaba ma'ajiya ne na datti in kana amfani da wannan hadin yana kawar da duk wani datti dake gaban.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen magarya
* Bagaruwa
* Miski
*Bayani;* Zaki samu ganyen magarya da bagaruwa ki tafasa ki tace sai ki zuba turaren miski a ciki ki rinka a zauna a cikin (sit bath) da tsarki.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)