HAƊIN ƘAMSHI DON KAWAR DA WARIN GABA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Kamshi Don Kawar Da Warin Gaba_*

Yar uwa wannan hadi ne da ake amfani da shi don kawar da warin gaba domin shi gaba wajene dake haifar da wari saboda amfani da ruwan sanyi ko barin pant jikakke ko kuma wani lokaci yana haduwa da zufa kuma wajen ba shan iska yake ba, da sauransu shi yasa yake haifar da wari.

Don kawar da wannan warin kina iya amfani da wannan hadin, zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Bagaruwa
* Zaitun soap zaplan
* Farin miski
* Garin hulba.
*Bayani;* Zaki hada su guri guda ki kwaba sannan ki dunga wanke gaba da shi yayin tsarki kina wanke gabanki da shi hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)