HAƊIN TAZARGADE


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Tagargaje Don Kawar Da Cututtukan Gaba_*

Yar uwa saboda yanayin gaban wajen wanda yake tara datti kuma wannan yake sa cututtuka suke samun wajen zama, ya zama dolle yar uwa kiyi kokari don magance dukkan wani illa wanda zai hana miki jin dadin zaman aure.

Don wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Tagargaje
* Turaren miski
*Bayani;* Zaki samu tagargaje ki dafa, idan ya tafasa sai ki bari ya dan huce amma da dumi sai ki dunga zama a cikin ruwa ko kuma kawai ki rinka wanke gabanki da shi, bayan nan kuma idan zaki kwanta sai kiyi matsi (insert) da turaren almiski.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)