HAƊIN MAN TAFARNUWA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Man Tafarnuwa_*

Yar uwa wannan hadin yana da matukar amfani ga mace musamman in tana da karancin ni'ima ko kuma tana fama da ciwon sanyi a jikinta, matukar tana shan wannan hadin ni'imarta zai tabbata kuma yana gyara jikin mutum.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man Tafarnuwa 
* Zuma 
* Man zaitun 
* Man hulba
*Bayani;* Zaki hade dukkan man guri guda sai ki dauko zuman ki zuba a ciki sai ki juya har ya hade sai ki dunga sha sau biyu a rana, in sha Allah za aga biyan bukata.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)