HAƊIN MINANNAS

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Minanas Don Karin Ni'ima_*

Yar uwa wannan hadin ne mai kyau yana da matukar mahimanci ga ma'aurata yana kara ni'imar saduwa, mata da miji kowa zai ji baya gajiya kuma abun ba zai zo akan lokaci ba. 

Yar uwa zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Kanunfari
* Minanas
* Garin citta
* Masoro
* Lipton
* Danyan Kwai
* Lemon tsami
*Bayani;* Yar uwa zaki jikasu ne tun da dare, ki jika kanunfari da minanas da sauran kayan kamshi su kwana ajike da safe kafin kici komai saiki tafasa wannan ruwan bayan kin saka lefton saiki fasa kwai guda uku ki kada sosai ki saka lemon tsami kadan sai ki daure ki shanye gaba daya.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)