MAGANCE CIWON SANYI 2


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Magance Ciwon Sanyi Mai Fitar Da Farin Ruwa_*

Don magance wannan ciwon zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garafuni
* Sassaken sany
*Bayani;* Zaki samu Garafuni da Sassaken Sanya sai ki tafasa, in ya dan huce sai ki dunga shan rabin kofi da safe, rabi da yamma, yana fitar da dattin mara da maganin farin ruwa mai wari.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586, a WhatsApp.*
Post a Comment (0)