YADDA AKE HAƊIN MA'AURATA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Ma'aurata_*

Yar uwa wannan hadi ne zai taimaka muku yakamata ace kuna hada irin wannan hadin akai akai don nishadantar da junanku.

Yar uwa idan zaki hada wannan hadin zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Madara peak
* Jan Apple
* Zuma
*Bayani;* Zaki bare apple din sai ki cire kollon cikin apple din sai ki yanka kanana kanana, sai ki markada sai ki samu abu ki zuba a ciki sai ki dauko madararki da zuma sai ki zuba sai ki ta juyawa har ya hade sai ki dunga sha lokaci lokaci, in sha Allah zaki ga yadda zai muku aiki kuma hadin mata da mijine kowa nasha, anaso ku sha na tsawon kwanaki biyar zuwa sati daya.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*

Post a Comment (0)