SAMUN SOYAYYAR ALLAH DA MANZONSA


#SAMUN SOYAYYAR ALLAH DA MANZONSA ï·º

#ABUBUWA GUDA UKU SUNA SANYAWA ALLAH DA MANZONSA SU SOKA

Dukkan wanda ya rike waÉ—an nan abubuwa guda uku, to zai sami SOYAYYAR ALLAH DA MANZONSA A gare shi, insha Allah. 
1-Ka zama mai gaskiya a cikin maganganunka
2-Kiyaye Amana da bayar da amana ga mai ita
3-Kyautatawa makwanci da abokin zama. 

Daga Anas bn Malik رضيَ الله عنه, yac, Manzon Allah ï·º yace:-
*(Idan kuna son Allah da MANZONSA su so ku, to ku kiyaye halaye guda uku* :-
①-Gaskiya a cikin magana
②-Kiyaye Amana da bayar da amana ga masu ita 
③-Kyautatawa makwanci da abokin zama 
@السلسلة الصحيحة (2998)*

          Allah ne mafi sani 

Allah Ya bamu ikon kiyayewa, ya Allah ka azurta mu da soyayyarka da ta Manzonka a gare mu har zuwa mutuwa.
Post a Comment (0)