BA YA HALATTA A YI RANTSUWA DA ANNABI MUHAMMAD ﷺ


BA YA HALATTA AYI RANTSUWA DA ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)

Tambaya:

Assalamu Alaikum Dr.ya halatta na ce n arantse da Annabi muhammadu maimakon na rantse da ALLAH ?

Amsa:

Wa alaikum assalam Bai halatta ba. 

Duk wanda zai yi rantsuwa, ya wajaba ya yi da Allah ko siffa daga cikin Siffofinsa kamar yadda hadisi ya tabbatar.

Allah ne mafi sani 

21/07/2019.

Amsawa: Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa: Abu- Unaisa.

👉🏾 Darussunnah Foundation, 07035888158.
Post a Comment (0)