MAZA BA GASKIYA


🤣🤣🤣 Banda Dariya😃😃😃 

🙆🏿‍♂🤦🏻‍♂ MAZA BA GASKIYA.

Wata mace ce taje Restaurant don cin abinci. Tana zuwa ta samu duk tebur akwai mutane' wato ba wurin zama, sabida haka bata samu wurin zama ba. Akan ko wane tebur, akwai namiji da mace suna cin abinci suna hira cikin nishadi. Da yake ta san halin maza, sai tayi dabara. Ta fito da waya tayi kiran karya, tayi magana da karfi; "Hello Qawata, kiyi sauri ga mijinki a Restaurant yazo cin abinci da wata". Kafin a Ankara batare da bata lokaci ba, maza takwas sun sulale ba wanda ya sani 

Mayaudara....😋😋😋😁😃😃😃😃😃😃 MAZA.... MAZA.....ALLAH YA SHIRYEKU. 🙈🙈🙈
Post a Comment (0)