DA GASKE ANNABI YACE DUK DAN QAUYEN DAYAZO BIRNI SAIYA SHEKARA 40 ZAI WAYE..?
.
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
.
*TAMBAYA*
Salamu alaikum mal,tambata ananshi wai Annabi yace ldanmutumin kauye yazobirni sai yashekara40 kafin yawaye shin wannan magana hakace?dafatan za'atashi lafiya
.
*AMSA*
Wannan maganar ba hadisi bace annabi baice hakaba kawai maganace da mutane suke yadawa haka kawai suce annabi ne yafada amma idan bahakaba su abu huraira su abu zar akwai dai sahabbai dayawa dasukazo madina daga kauye kuma suka waye domin sune suke wayardamu da hadisan dasuka karbo kuma baduka bane suka shekara 40 amadina wannan kawai zancan mutanene Allah shine masani
➿➿➿➿➿➿➿
Masu buqatan kasancewa damu ta WhastApp
🔰🔰♻✳🔰🔰
+2348065523065
+2349039510396
〰〰〰〰〰〰〰
🆓facebook.com/hisnullmuslim
http://T.me/hisnulmuslim01
(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
____________________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"...