MAGANIN TASHIN ZUCIYA



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Dayake Magance Tashin Zuciya_* 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ruwan lemun tsami
* Garin kanunfari 
* Ruwan ruman
* Ruwan albasa
* Ruwan tsamiya
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki bar shi ya jiku sai ki tace ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)