MAGANIN WANKIN MARA .

MAGANIN WANKIN MARA
.
.
*_TAMBAYA_*❓
:
_Assalam alaikum malm muna godiya da kokarin da ake mana, don Allah maganin wankin mara nake so a taimakamin._
:
*_AMSA_*
:
_Wa'aiakumussalamu warahmatullah *.......* Matsalar mahaifa -kokuma yadda zaa wanke mara._
.
_Dukkan wata matsala data shafi mahaifa, ko mara to idan anaso asami waraka daga wannan matsalar sai abi wadannan hanyoyin kamar haka :_
_-Za'asamo huran albabbunj._
_-Garin habbatisauda._
_Sai ahada arika tafasawa anasha._
_Idan matsalar mahaifa ce wanda tahana mata haihuwa Kokuma wanda tafara haihuwa daga baya kuma ta tsaya to insha Allah zaa iya bin wadannan hanyoyin insha Allah._
_Za'asamo wadannan magungunan kamar haka :_
_-Garin habbatisauda_
_-Garin hulba._
_-Muidul fijil._
_Sai arika tafasawa da zuma anasha._
_Kuma zaa samo nonon rakumi Kullum zaa sha kofi (1)ko rabi insha Allah zaa sami waraka cikin yardar Allah subhanahu wataala._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```

Ga mai sha'awar shiga wannan zaure sai yayi magana ta WhatsApp
08132530316
Bn Ahmad Jigawa

_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_




Post a Comment (0)