Yadda Ake Hadin Alim Don Matsin Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Alim Don Matsin Gaban Mace_*


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Alim
* Lemun tsami
* Qaro
*Bayani;* Zaki samu alim ki zuba mai ruwan ki dora akan wuta sai ki yanka lemun tsaminki guda daya ki matse ruwan lemun a cikin ruwan alim din sai ki kawo qaronki ki zuba a ciki sai ki bar shi ya cigaba da dahuwa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki dunga kama ruwa da shi, hmmm yar uwa zaki ga yadda wannan hadin zai matseki.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)