Yadda Ake Hadin Garin Shazabu Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Shazabu Don Karin Ni'ima Da Nishadantar Da Maigida


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin shazabu
* Garin kanunfari
* Garin minannas
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba Zuma ki dunga sha. 

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)