_Yadda Ake Hadin Kajiji Don Magance Ciwon Sanyi (Infection)



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Kajiji Don Magance Ciwon Sanyi (Infection)_* 


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kajiji
* Garin garafuni
* Ganyen lalle
* Ganyen magarya
* Yayan habbatur rashad
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri daya ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba zuma a ciki ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)