MATAN DA CIWON SANYI YA FI KAMA SU

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Wasu Daga Cikin Matan Da Ciwon Sanyi Yafi Saurin Kamasu



* Wanda take hawan kowane bayi (toilet).

* Mace Mai yawan mu'amala da maza.

* Mace me barin datti a gabanta.

* Macen da ba ta wanke gaban da kemikal (Ganyen magarya,miski,bagaruwa).

* Macen da bata wanke gaban ta bayan jima'i take kwana a haka.

* Macen da take yawan sa yatsa a gabanta.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)