Yadda Ake Hadin Man Hulba Don Matsi

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Man Hulba Don Matsi_*
 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man hulba
* Man kanunfari
* Garin ganyen magarya
* Man zaitun
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki kwaba sosai sai ki dunga matsi da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)