HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE
(01)
Shaykh Uthaymeen Allah ya masa rahama yake cewa; "Idan mutum bai samu daman yin layya ba sannan bai ji a ransa zai iya samun dama ba, sai a tsakiyar kwanaki goman zhul hijja din, bayan kuma ya yanke farcensa ya aske gashinsa to ba komai akansa, zai layyarsa, bazai zama mai zunubi ba game da aski ko yanke farce da yayi domin ya aikata hakanne gabanin kulla niyar layyan".
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/