HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE 02



HUKUNCE HUKUNCEN MAI LAYYA GAME DA ASKE GASHIN KAI DA KUMA YANKE FARCE 

(2)

Shaykh Uthaimeen Allah ya masa rahama ya ce: "Duk wanda yake da niyar yin layyan sannan kuma sai ya aske gashin kansa ko ya yanke farcensa bisa ganganci to hakika ya sabawa Manzon Allah (SAW) amma layyarsa ta yi, saboda babu alaka tsakanin ingancin layyan da aske gashin". 

#Zaurenfisabilillah 

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/


______________
Post a Comment (0)