KAFIN KA KARA AURE..




KAFIN KA KARA AURE..

Ka tabbatar
Kana da halin kula da dawainiyar mace sama da daya; Abincinta, abun shanta, suturarta, lafiyarta, muhallinta da kyautata mata.

 Ya kasance kai cikakken namiji ne mai ingantacciyar lafiyar sauqe hakkin mace sama da daya. 

Kuma ka tabbatar ka shirya kamanta gaskiya da adalci a tsakaninsu ba tare da karkacewa zuwa ga wadda zuciyarka tafi so ba.

#Zaurenfisabilillah

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
Post a Comment (0)