MENENE HUKUNCIN MA'AURATAN SA SUKE WASA DA JUNANSU, ALHALIN SUNA AZUMI..?



MENENE HUKUNCIN MA'AURATAN SA SUKE WASA DA JUNANSU, ALHALIN SUNA AZUMI..?
DAGA ZAUREN
📘 *HISNUL MUSLIM*📘
*TAMBAYA*
Salamu alaykum.
Mlm dan Allah ayimana bayanin akan wasa tsakanin mata d miji ahalin suna axumi, sbd mata d dama basa ba maxajen su wnn damar ko kusa da su basa xuwa idan d rana ne wai ae ko wasan yana karya axumi to ni bani d wata hujja d xan fada shine nake so dan Allah ayi qarin bayani ta yadda xan nuna musu kuma su gamsu har su yadda.
Ngd dalibarka
*AMSA*
Wa alaikumussalam warahmatullah wabarakatuhu 

To wasa da miji da mata tsakiyar anakan azumi wannan yana Ragewa azumi kima harma da Wanda suke ganin azumin yakarye Amma dai Gaskiya baya karya azumi. Domin wasa kaitsaye anayine saboda aji dadin juna kaga wannan kuwa ba kima ana azumi kakama romance da matarka to ai azumin bama asan darajarsaba kenan Amma zaku iya zama guri daya Dan katabata ko tatabaka dan wani Dalili daban babu laifi amma kukama wasa da rana ana ibadar azumi Haba dai.
➿➿➿➿➿➿➿
Masu buqatan kasancewa damu ta WhastApp
🔰🔰♻✳🔰🔰
+2348065523065
+2349039510396
〰〰〰〰〰〰〰
🆓facebook.com/hisnullmuslim

http://T.me/hisnulmuslim01

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
____________________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"
Post a Comment (0)