RANAR JUMA'A RANAR FARIN CIKI



🌾 RANAR JUMA'A RANAR FARIN CIKI 🌾

Shaykh Zaid bin Muhammad Almadkhali Allah ya masa rahama yana cewa "Yana dacewa ga musulmi ya muhimmantar da lamarin juma'a, idin sati, kuma mizar wannan alummar, sannan yana wajaba yayi farin ciki da zuwan wannan ranan saboda abubuwan dake cikinta na falala da daraja ga musulmai da muminai da masu kyautatawa, da kuma sallar juma'a da kuma jama'a, wanda ba'a samun irinsu akowace rana bayan ranar juma'a, dama wasu sha'a'ir na ibadah dake cikin ta". 

ΩŠΩˆΩ… Ψ§Ω„Ψ¬Ω…ΨΉΨ© شرفه ΩˆΩΨΆΩ„Ω‡ ΩˆΩ…ΩƒΨ§Ω†ΨͺΩ‡ في Ψ§Ω„Ψ΄Ψ±ΩŠΨΉΨ© Ψ§Ω„Ψ₯Ψ³Ω„Ψ§Ω…ΩŠΨ© Ω‘Ω 

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)