WANDA AKE BI AZUMIN FARILLAH ZAI IYA AZUMIN AR'FA???



*_ASSALAMU ALAIKUM_*
=
=
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU
         
*DAGA ZAUREN
*📗ADDINI DA RAYUWAR DAN ADAM GROUP📗*
08186761010 ** 09038090522
:
.
_Tambaya ta (389)_
....
.WANDA AKE BI AZUMIN FARILLAH ZAI IYA AZUMIN AR'FA???

_A slm Malam Barka da dere fatan an wuni lfy *tambaya* ce gareni *dan* *Allah* *wanda* *ace* *bin* *bashin* *azumin* *farilla* *yana* *iyayin* *azumin* *arfa* ?_
.
_
::
*_AMSA:-_*
_Eh zai iya yi in sha Allahu duk da cewa akwai sabanin malamai Amma dai fahimtar da muke kai itace Matukar azumin nafilar ba na sitta shawwal bane to ya halatta wanda ake bi azumin farillah yayi azumin nafilar Kamar Azumin Ar'fa ko Azumin Ashura d.s.s. Wannan shine fahimtar Ibn Usaimin rahimahullah_****
..
_Wallahu A'alam_

_ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ_
_idan Anga Gyara A Sanar Damu  👏_
=
_Na So Kun San Tarin Lada Da Albarka Da Ake Samu Ta Hanyar Yada Ilimi  Ko Wani Alkhairi_
*MIFTAHUL ILMI*

ZaKu iya Bibiyar Mu a
Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)