WANKA YA WAJABA GARE SU



*_ASSALAMU ALAIKUM_*
=
=
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU
         
*DAGA ZAUREN
*📗ADDINI DA RAYUWAR DAN ADAM GROUP📗*
08186761010 ** 09038090522
:
.
_Tambaya ta (390)_
....
. _*TO MLM KODA ACEGABBANSU SUNHADU DAJUNA KUMA ITABATA FITARDA KOMAIBA SETAYI WANKA....?*_

_To mlm koda acegabbansu sunhadu dajuna kuma itabata fitarda komaiba setayi wanka Allah ya qarawa mlm lafiya_
.
_
::
*_AMSA:-_*
_To wannan Ana magane akan Abinda ya shafi wasa ba abinda yakai ga Sanya al'auwarsa cikin al'aurarta ba, Sabida haka matukar takai ga ya sanya al'aurarsa cikin al'aurarta Wannan tabbas wanka ya wajaba agaresu baki dayansa Koda kuwa sunyi inzalin ko basuyi inzalinba dukkansu sai sunyi wanka. Amma matukar kaciyarsa bata shige cikin kaciyartaba To wannan wanda yayi inzali shine kaďai ya wajaba yayi wanka Kamar yadda bayani ya gabata cikin amsar da ta gabata_****
..
_Wallahu A'alam_

_ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ_
_idan Anga Gyara A Sanar Damu  👏_
=
_Na So Kun San Tarin Lada Da Albarka Da Ake Samu Ta Hanyar Yada Ilimi  Ko Wani Alkhairi_
=
*MIFTAHUL ILMI*

ZaKu iya Bibiyar Mu 
Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)