*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Alewar Mata Don Karin Ni'ima
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Alewar mata
* Garin kanunfari
* Garin aya
* Garin dabino
* Nono
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki zuba a cikin nonon ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454