Yadda Ake Hadin Dayake Matse Gaba Da Cikowa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Matse Gaba Da Cikowa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin malmo
* Garin kanunfari
* Garin bawon ruman
* Man damo
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki kwaba da man damo ki dunga matsi da shi, hmmm zaki ga yadda mai gida zai dimauce.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)