Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Gaban Mace Bayan Jinin Al'Ada

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Dayake Gyara Gaban Mace Bayan Jinin Al'Ada

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Zuma 
* Garin tazargade
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu zuma da garin tazargade da farin miski bayan kin gama wankan tsarki sai ki kawo garin tazargaden ki zuba a cikin ruwan dumi ki wanke gabanki dashi sai ki dangwalo zuma ki saka a gabanki idan dare yayi sai ki shafa farin miski a gabanki idan kun hade da maigida zakiga yanda zai rikice.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)