*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Yadda Ake Hadin Miski Don Wanke Gaba Bayan Jinin Al'Adah
Zaki nemi kayan hadi kamar haka
* Ganyen magarya
* Garin bagaruwa
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu ganyen magarya mai kyau sai ki hada shi da garin bagaru ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ki kawo farin miski ki zuba a cikin ruwan ki dunga zama a ciki ko kuma ki wanke gaban da shi, zai kawar miki da duk wata kwayan cuta.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇
08162268959,08038902454
