Yadda Ake Hadin Garin Kukumba Don Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 

Yadda Ake Hadin Garin Kukumba Don Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Kukumba 
* Garin dabino
* Madarar gari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan garin da aka ambata a sama sai ki zuba a cikin zuma mai kyau ki gauraya har ya hade sai ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)