Yadda Ake Hadin Garin Ridi Don Samun Wadatacciyar Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Ridi Don Samun Wadatacciyar Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ridi
* Garin kanunfari
* Garin dabino
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya sai ki dunga diba kina sha da zuma, hmmmm yar wannan hadin ba abun bari bane.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)