SIRRIN MALLAKAN MIJINKI
Yadda Ake Hadin Jir-Jir Don Magance Ciwon Sanhi Na Mata
Zaki nemi wadannan kayan hadin kamar haka;
* Man jir-jir
* Man tafarnuwa
* Man zaitun
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki juya ki dunga sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Maceng Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
