Yadda Ake Hadin Maiwa Don Samar Da Karin Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Maiwa Don Samar Da Karin Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Maiwa
* Kanwa 
* Nonon kurciya
* Gero
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki dakesu su zama gari ki dunga damawa kamar kunun kanwa ki dunga sha kullum da magariba, wannan hadin yana matukar saukar da ni'ima da sha'awa, sannan yana taimakawa nono wajen gyara.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW
Post a Comment (0)