Yadda Ake Magance Dadewan Gaban Mace



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Magance Dadewan Gaban Mace

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Lalle 
* Ganyen magarya
* Kanunfari
* Farin miski
*Bayani;* Zaki samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, ki hada waje daya ki daka sannan ki tafasa ki zuba farin miski ki ciki, idan ya dan huce sai ki shiga ciki ki zauna tsawon kamar minti goma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)