Yadda Ake Hadin Sa Maigida Kyautan Jin Dadi Don Ni'ima



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Sa Maigida Kyautan Jin Dadi Don Ni'ima

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin magarya
* Garin dabino
* Ma'jl khal
* Garin tafarnuwa
* Nono ko yoghout
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki dunga zubawa a cikin nono kina sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)