Yadda Ake Kisisina A Shimfida Yayin Saduwa Don Sa Maigida Kaunarki A Zuciya



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Kisisina A Shimfida Yayin Saduwa Don Sa Maigida Kaunarki A Zuciya

Yar uwa yakamata ace ki da wani salon wanda zaki dunga gudanarwa a yayin saduwa don maigida shauki

Yar uwa yakamata a lokacin da kuke saduwa ki dunga sarrafa jikin don nishadantar da maigida.

Ya kamata ki dunga wasu abubuwa masu nishadantar kamar kiss, shafa shi, nuna masa kina cikin wani yanayi koda ba haka ba,zuzuta irin wannan saduwan da kukayi bayan angama da kuma nuna masa da dimuwa da kikayi yayin saduwa.

Yar uwa ki dunga amfani da hikima a shimfidanki koda ba haka kike nufi ba amma in kuna cikin wannan yanayi ki dunga nuna masa jin dadinki ta ko wane hali.

Irin wadannan halaye yana sa maugida kullum yaji yana son kasancewa dake.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)