Babu Bambanci Tsakanin Wiwi Giya A Haranci



Babu Bambanci Tsakanin Wiwi Giya A Haranci

*TAMBAYA*❓

Assalamu Alakum. Malam ina da tambaya kamar haka,shin tabar wiwi tana daukan dukkanin hukunce hukuncen da suka hau kan giya (barasa)ko kuwa akwai banbanci.Dafatan zanga amsan wannan tambaya a Zauren Fikhu.nagode.

*AMSA*👇

Wa’alaikum assalam, mutukar ta amsa sunanta na WIWI kuma tana bugarwa, tabbas za dauki dukkan hukunce-hukuncen giya na haramci.
Annabi S.A.W yana cewa “Dukkan abin da yake sanya Maye giya NE, kuma dukkan giya haramun ce” kamar yadda Nasa’i ya rawaito a hadisi ingantacce, wannan sai ya nuna haramcin shan WIWI da duk abin da yake sanya maye.

Allah ne mafi Sani.

Yaku Yan'uwa masu Albarka ku taya mu yaÉ—a wannan karatu/sako zaku samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.

Ku kasance damu domin ilimintarwa da Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
KU BIYOMU A TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
KU BIYOMU A FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Post a Comment (0)