FRIDAY MESSAGES 364


FRIDAY
09 Safar 1443 (17 September 2021)

Narrated Abu Huraira RA: 

Abul Qasim (The Prophet (PBUH)) said, "There is an hour (or a moment) of particular significance on Friday. If it happens that a Muslim is offering a prayer and invoking Allah for some good at that very moment, Allah will grant him his request."

Abul Qasim; Manzon Allah SAW ya ce: Akwai wata sa'a (lokaci) mai muhimmanci a ranar Juma'a. Idan musulmi ya dace da wannan lokaci yana addu'a yana roƙon Allah wani abu mai kyau a dai-dai wannan lokacin, Allah zai amsa masa buƙatarsa.

Sahih Al-Bukhari.
Post a Comment (0)