Yadda Ake Hadin Man Habbatus Sauda Don Gyara Fatan

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Man Habbatus Sauda Don Gyara Fatan


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Man habbatus sauda
* Man zaitun 
* Garin ganyen magarya
*Bayani:* Zaki samu garin ganyen magarya ki hade shi man habba da man zaitun sai ki dunga kwabawa kina shafawa a jikinki zaki ga yadda zai gyara fatanki duk wani kurage zai kawar da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)