Yadda Ake Hadin Garin Sassaken Aduwa Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Sassaken Aduwa Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sassaken aduwa
* Garin habbatus saudah
* Garin minannans
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki tafasa sai ki tace ruwan ki zuba Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)