Yadda Ake Hadin Garin Tsamiya Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Tsamiya Don Karin Ni'ima


 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin tsamiya
* Garin cikwi
* Garin dabino
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki hadasu guri daya ki gauraya ki dunga sha da zuma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)