Yadda Ake Hadin Gwanda Don Karawa Mace Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Gwanda Don Karawa Mace Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Gwanda 
* Dabino
* Kankana
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu dabino ki jika sai ki hada da gwada da kankana ki markada idan ya markadu sai ki zuba zuma ki juya ki dunga sha, hmmmm yar uwa wannan hadin yana matukar aiki a jikin mace.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)