YADDA AKE HAƊIN DA KE MAGANCE ƘAIƘAYIN GABA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Kaikayin Gaba_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin tafarnuwa
* Garin hulba.
* Man shanu.
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki tafasasu ki dinga shiga ciki ruwan da dan duminsa sau uku a rana zaki warke insha Allah.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)